Sharhin Littafin Jiki Magayi Jun 2026
, wanda yake matukar so. Abba ya girma cikin gata, har ya kai lokacin aure. Ranar da za a daura auren Abba, sai wani mummunan hatsari ya faru. Abba ya rasa ransa a daidai lokacin da yake hanyar zuwa gidan amarya. Cikin tashin hankali da kuka,